Wannan Dandali zai rinka kawo muku Labarai da suka shafi Gwamnatin Jihar Jigawa, da sauran muhimman labarai wadanda suka shafi rayuwar Al'ummah.
Friday, June 15, 2012
MAJALISSA TA DAKATAR DA HON.FARUK LAWAN
A yau juma'a ne majalissar Wakilan Nigeria
tayi wani zaman Gaggawa inda ta Bayyana
dakatar da Hon. Faruk Lawan A Mukaminsa
na Shugaban kwamitin binciko badakalar
rarar man fetur. wannan ya biyo baya ne
Inda ake zarginsa da karbar Na goro
kimanin Dala milyan dari uku. Kuma
majalissar tuni ta maye gurbinsa da John
Enoh mai wakiltar Obubra dake Jihar Cross
River. Sannan majalissar ta umarci komitin
ladabtarwa da ya hukunta Secretaren
komitin wato Mr. Boniface Emalo wanda tuni
shima aka rabashi da mukaminsa. kuma
majalissar ta sake duba Matsayar da ta
dauka a ranar 24 ga Afrilu na wanke
kamfanin Zenon daga badakalar tallafin
man. Inda kuma tana nan tana duba
wannan batun.
Subscribe to:
Posts (Atom)
KUNGIYAR HADEJIA INA MAFITA TA KARBI BAKUNCIN KUNGIYAR JIGAWA NORTON WEST..
Daga Nasiru Kainuwa Hadejia. Ziyarar wakilai da ga gamayyar ƙungiyoyin masarautar Ringim, zuwa ga ƙungiyar Hadejia Ina Mafita Initiative a ...
-
Daga Nasiru Kainuwa Hadejia. Ziyarar wakilai da ga gamayyar ƙungiyoyin masarautar Ringim, zuwa ga ƙungiyar Hadejia Ina Mafita Initiative a ...
-
HADEJIA A YAU! Kasar Hadejia tana da kabilu da dama wadanda kuma suke da yarensu daban-daban: kamar 1,HAUSAWA 2, ABORAWA (FULANI) 3, MANGAWA...
-
SARDAUNA/SHATIMA SUN KARBI RANTSUWAR KAMA AIKI.... Daga Garba Tela Hadejia. A yau juma'a 29-5-2015 ne sabon zababben gwamnan jihar...